iqna

IQNA

Tehran (IQNA) An gudanar da taron karawa juna sani na "Tattaunawar Addini tsakanin Musulunci da Kiristanci" a jami'ar "Turai" dake birnin Harare tare da halartar manyan mutane daga kasashen Iran da Zimbabwe, kuma a cikin bayaninsa na karshe, an yi Allah wadai da duk wani cin fuska ga littafai masu tsarki da kuma addinan sama.
Lambar Labari: 3488733    Ranar Watsawa : 2023/02/28